Kolokuma/Opokuma | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Bayelsa | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 361 km² |
Kolokuma/Opokuma Karamar Hukuma[1]ce dake a Jihar Bayelsa[2] a shiyar kudu maso kudancin Nijeriya.[3] Hedikwatarta tana a cikin garin Kaiama. Tana da fadin yanki da ya kai 361 km2 da kuma yawan jama'ar da ya kai 79,266[4] a lissafin kidayar 2006. Lambar akwatin gidan wayarta ita ce 560.[5]
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search